Cutar Ebola ta na saurin kisa da kuma yaduwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Tattaunawa akan cutar Ebola

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Cutar Ebola ta na saurin kisa da kuma yaduwa

Yanzu haka dai cutar Ebola mai saurin yaduwa, da kuma kisa, na ci gaba da zama wata barazana a yankin yammacin Afurka. Yaya cutar take? Kuma ta yaya za a kaucewa kamuwa da ita?