Gwamnati tana ikirarin samun nasara akan Boko Haram
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Yadda al'amuran tsaro ke dagulewa a Nijeriya

A Nijeriya hukumomin sun yi ta ikirarin samun nasara a kokarin kawo karshen rikicin Boko Haram, sai dai al'amura suna dagulewa.