Nigeria ta talafa wa Niger da kayayakin aiki

Hukumar kwastan ta Najeriya ta talaffa wa takwarta ta Nijar da wasu kayayyakin aiki da kudinsu ya kai miliyan 250 na CFA.

Taimakon wanda jakadan Najeriya a kasar ta Nijar Ambasada Aliyu Isa Sakkwato ya mika wa ministan kudi na Nijar a jiya daga cikin karfafa hulda tsakanin hukumomin kwasatan na kassahen biyu domin tafiyar da aikinsu na bunksa tattalin arziki da tabbatar da tsaro.

Jakadan Najeriyar a kasar ta Nijar ya kayayyakin zasu taimaka wajen ba jamian kwasaton na kasar Nijar damar shiga cikin daji domin farautar masu fasa kauri da kuma sauran masu aikta miyagun laifuka