Shugaban Najeria, Goodluck Jonathan
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Kasafin kudin Nigeria

Image caption Ministar Kudin Najeria, Dr. Ngozi Okonjo Iweala

Ministar kudi ta Nigeria, Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta gabatar da kasafin kudin badi ga majalisar dokokin kasar, wanda yayi hasashen kashe naira 4.3 tiriliyan.Ministar ta ce a yanzu gwamnati ta kayyade kudin kowacce gangar danyen mai a kan dala 65 duk da faduwar farashin a kasuwannin duniya. Ga abunda minstar ta shaidawa manema labarai bayan ta gabatar da kasashin kudin. To wadanne matsalaloli za a iya fuskanta sakamakon wannan kasafin, kuma ta yaya za a magance su?