Mata da sane a Delhi

Tashar Jirgin kasa a India Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Tashar Jirgin kasa a India

Alkalumman na nuni da cewa daga watan Janairu zuwa watan Nuwamban bana, mata 93 ne aka tsare bisa zargin sane yayinda kuma maza 22 ne suka shiga hannu.

Adadin kudin suka zare daga aljuhun jama'a ya fi dala miliyan daya da dubu dari hudu.

A bara, an cafke 'yan sane 466 kuma 421 daga cikin su mata ne.