Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsaloli da riga-kafi

Hakkin mallakar hoto afp

Najeria da sauran kasashen Afrika, na fama da wasu cututtukan da tuni aka shawo kansu a wasu nahiyoyin.

Shan inna, da kyanda, da tarin-fuka na daga cikin cututtukan da ake fama da su, da wasu kasashen Afrika.

Cuttukan kan hallaka yara ko kuma su bar su da nakasa har iya tsawon rayuwar su.

Majalisar dinkin duniya kan ware mako guda a duk shekara don yin riga-kafin a wasu kasashen duniya.

Me yasa har yanzu aka kasa kawar da cututtukan a wadannan kasashen?

Wadanne matsaloli ake fama da su a shirin riga-kafi a yankunanku?

Wasu kenan daga cikin batutuwan za mu tattauna a filin a yau: