Zanga-zanga a Nijar

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Sama da kungiyoyi 40 ne zanga-zanga a kan matsaloli kasar

Wasu kungiyoyin kare hakin dan bil adama 40 na zanga-zangar lumana

kimanin kungiyoyi 40 ne suke gudanar zanga zangar lumana domin nuna damuwa da rashin jin dadinsu

akan yadda suka ce gwamnatin ke yiwa matsalolin kasar rikon sakainar kashi.

Cikin matsalolin da suke kokawa sun hada da karin yawan 'yan majalisun dokoki da sauransu