Jirgin Rasha da ya yi hadari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An fadada bincike bayan hadarin jirgin Rasha

Ministocin sufuri da na agajin gaggawa na kasar Rasha sun isa wurin da jirgin Rashar ya yi hadari a Masar inda ake kyautata tsammanin dukkan fasinjojin 224 sun rasu. Abdullahi Tanko Bala na dauke da karin bayani