Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An yanke hukuncin kisa a Bangladesh

An yankewa wasu mutane 6 hukuncin kisa a kasar Bangladesh, saboda samunsu da laifin kisan wasu yara 'yan shekaru 13. Kotu a yankin Sylhet ta samu mutane 4 da laifin kisan wani yaro mai suna Asamiul Alam Rajon ta hanyar lakada masa duka. Ya yin da aka samu sauran mutanen 2 da laifin kisan daya yaron mai suna Rakib shi ma ta hanyar duka. Ga rahoton da Badriyya Tijjani Kalarawi ta hada mana.