Shugaban Rwanda Paul Kagame
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kasar Rwanda ta soki shugabannin Burundi

Rikicin da ke faruwa a Burundi na cigaba da daukar hankali tare da shan suka daga makwabciyarta kasar Rwanda.

Shugaban Rwandan Paul Kagame yace yana mamakin yadda shugabannin Burundi suka sake ake ta kashe al'umma a kasar.

Ya yi jawabin ne tun a ranar Juma'a amma ba a yada shi ba sai washegari.

Abdullahi Tanko Bala na dauke da karin bayani