Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rikici ya barke a garin Wukari

Rahotanni daga garin Wukari na jihar Taraba na cewa rikici ya barke a garin tun a daren jiya, inda mazauna unguwanni suka shaidawa BBC an kwana ana jin karar harbe-harbe. Hakan na zuwa ne bayan da kotun sauraren kararrakin Zabe ta tabbatarwa da Hajiya Aishatu jummai Alhassan kujerar gwamnar jihar Taraba. Ga rahoton Badriyya Tijjani Kalarawi.