Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An fara taron G20

Hakkin mallakar hoto
Image caption Ana sa ran batun yaki da ta'addanci shi zai mamaye taron.

Shugaba Obama da Vladimir Putin na Rasha na daga cikin shugabannin kasashen duniya da suka isa kasar Turkiyya, a taron da za a yi na kasashe masu karfin tattalin arziki na duniya. Duk da cewa taron ya fi maida hankali ne akan bunkasar tattalin arzikin kasashen, amma wannan karon batun karuwar ayyukan ta'addanci ne zai mamaye shi. ga rahoton da Badriyya Tijjnani Kalarawi ta hada mana.