Buhari ya nada sababbin alkalai 30

Hakkin mallakar hoto Getty
Image caption Buhari zai rantsar da alkalan ne a makon gobe.

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da nadin alkalan kotunan tarayya 30.

Shugaba Buhari ya amince da nadin ne bayan hukumar da ke sa ido kan alkalan kotunan kasar ta tantance su.

Wata sanarwa da Soji Oye, mai magana da yawun Alkalin Alkalan kasar, Justice Mahmud Mohammed ya fitar, ya ce za a rantsar da alkalan ne ranar biyu ga watan Disamba.

Ga jerin sunayesu:

1. Hon. Justice Yellin S. Bogoro - Bauchi

2. Rosemary O. Dugbo Oghoghorie - Delta

3. Taiwo Obayomi Taiwo - Ogun

4. Ibrahim Watila - Borno

5. Mallong Peter Hoommuk - Plateau

6. Isa Hamma Adama Dashen - Adamawa

7. Hassan Dikko - Kebbi

8. Jude Kanyioh Dagat - Kaduna

9. Olayinka Olusegun Tokode - Osun

10. Simon Akpah Amobeda, - Kogi

11. Jane Egienanwan Inyang - Cross River

12. Daniel Emeka Osiagor - Rivers

13. Prof. Chuka Austine Obiozor - Anambra

14. Iniekenimi Nicholas Oweib - Bayelsa

15. Hassan Muslim Sule - Zamfara

16. Hadiza Rabiu Shagari - Sokoto

17. Saleh Kogo Idrissa - Yobe

18. Joyce Obehi Abdulmalik - Edo

19. Hillary Ide Osho Oshomah - Edo

20. Fadima Murtala Aminu - Adamawa

21. Toyin Bolaji Adegoke - Kwara

22. James Kolawole Omotosho - Ogun

23. Nehizena Idemudia Ekunwe - Edo

24. Stephen Daylop Pam - Plateau

25. Akintayo Aluko - Ekiti State;

26. Dr. Nnamdi O. Dimgba - Abia

27. Emeka Nwite - Ebonyi

28. Abdulazeez M.Z. Anka - Zamfara

29. Abdu Dogo - FCT

30. Adamu Turaki Muhammed - Jigawa