Amsoshin Wasa Kwakwalwa na BBC 2015

Amsoshi nawa ka cinka daidai ?

JANAIRU: Edgar Lungu ya lashe zaben shugaban kasa a Zambia

FABARAIRU : Ivory Coast ta lashe gasar kwallon Afrika

MARIS: Muhammadu Buhari ya lashe zaben shugaban kasa a Nigeria

AFRILU: An kashe dalibai 148 a Jami'ar Garissa ta Kenya

MAYU : Yunkurin juyin mulki a kasar Burundi

YUNI: Gobara a gidan mai a Ghana ta hallaka mutane 150 a Accra

JULI: Shugaban Amurka, Barack Obama ya ziyarci Kenya da Ethiopia

AGUSTA: 'Yan ci-rani fiye da 200 sun nitse gabar tekun Libya

SATUMBA: Juyin mulki a kasar Burkina Faso

OKTOBA: Zabe a kasashen Guinea da Ivory Coast da kuma Tanzania.

NUWAMBA: Paparoma Francis, ya ziyarci Kenya, Uganda da kuma Jamhuriyar Afrika ta tsakiya

DISAMBA: An samu Oscar Pistorius da laifin kisan kai