Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mata a Nijar na cikin wahala

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Rahoton ya ce mata na cikin tsananin wahala a jamhuriyar Nijar.

Wani rahoto da wata kungiya mai yaki da talauci ta fitar a jajibirin Ranar Mata ta Duniya ya nuna cewa Niger ce kasar da ta fi ko ina wahalar rayuwa ga 'ya'ya mata.

A wata kididdigar da ta fitar a kan kasashe 20 da suka fi tsanani ga mata, kungiyar, mai suna ONE, ta ce a Nijar akwai yiwuwar mace daya a cikin mata 20 za ta iya rasa ranta yayin haihuwa.

Ga abinda wata mata ta shaidawa wakilin mu Baro Arzika a Yamai kan halin talaucin da ta ke ciki;