Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Muna bukatar kudaden shiga'- El-Rufa'i

Image caption Gwamnati na son bullo da hanyoyin samun kudaden shiga, dan rage dogarao ga gwamnatin tarayya.

A kokarin da gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Nigeria ke yi, na lalubo hanyoyin samun kudaden shiga.

A yanzu tace za ta bi salon da gwamnatin jihar Lagos kan bi wajen samun kudaden shigowa.

To ko me ya ja hankalin gwamnatin ta dauki salon takwarar ta Lagos?

Ga abinda gwamnan Kaduna Malam Nasiru El-Rufa'i ya shaidawa BBC;