Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana nuna damuwa kan makomar 'yan cirani

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Manufar yarjejeniyar ita ce dan rage kwararar baki 'yan cirani.

Akwai damuwa matuka da ake nunawa na ko Turkiyya za ta iya daukar dawainiyar baki 'yan cirani da 'yan gudun hijira da za a maido su kasar daga Girka.

Matakin mai da su na zuwa ne bayan cimma yarjejeniya tsakanin Tarayyar Turai da Turkiyya.

Ga rahoton da Badriyya Tijjani Kalarawi ta hada mana.