Zika: Ma'aurata za su yi tsarin iyali

Wani sabon bincike da cibiyar da ke yaki da cutattuka masu yaduwa ta Amurka ta gudanar, ta gano cewa ya na da kyau ma'aurata su yi tsarin iyali ko amfani da kwararon roba ya yin jima'ai dan gujewa kamuwa daga cutar.

Ana sa ran za a wadata yankin Puerto Rico da ke iyakar Amurka inda cutar ta fara bulla da maganin hana daukar ciki ga ma'aurata.

Asalin hoton, Flavior Former

Bayanan hoto,

Cutar Zika na janyo tawaya a kwakwalwar jarirai.

Ga rahoton da Badriyya Tijjani Kalarawi ta hada.