Alhini Hiroshima
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Alhinin Hiroshima

Cikin masu mukamin Amurka, Mista Kerry shi ne na farko da ya kai ziyara Hiroshima, tun bayan da kasar ta sakan masu bam din kare dangi a shekarar 1945.