Ra'ayin 'yan Nigeria kan hukuncin kisa ga ɓarayin mutane

Image caption An amince da hukuncin kisa ga masu satar mutane a Najeriya

A Najeriya, 'yan majalisar kasar sun amince da hukuncin kisa a kan masu satar mutane don neman kudin fansa.

'Yan majalisar dai sun dauki wannan matakin ne bayan nazarin wani wani rahoton hadin gwiwa daga wasu kwamitocinsa.

To ko yaya wasu 'yan Najeriya ke kallon wannan mataki da 'yan majalisar kasar suka amince da shi?

Ga ra'ayoyin wasu daga cikinsu:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti