Labarin dan Nigeria da ya koma mace a Turai
Labarin dan Nigeria da ya koma mace a Turai
Bari mu gabatar muku da Miss Sahhara, wani namiji da ya koma mace.
An haife ta kuma ta girma a Nigeria.
A yanzu tana zaune ne a London, ta yi mana bayani a kan abin da ya wakana tsakaninta da danginta bayan ta yanke shawarar zama mace.