Nigeria: Farashi da wadatar mai a karkara

Image caption Wasu na san barka da tashin farashin mai wasu kuwa na gani hakan bai dace ba

A Najeriya, ana ci gaba da muhawara game da karin farashin man fetur da gwamnatin kasar ta yi a makon jiya.

Wasu 'yan Najeriya dai na ganin karin farashin, daga naira 86 a hukumance zuwa naira 145, bai dace ba, yayin da wasu kuma ke Allahsambarka.

Wasu daga cikin masu saurarenmu sun bayyana abin da ya biyo bayan karin farashin a yankunansu, ga abinda suke cewa;

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti