Masana sun yi tsokaci a kan matakin CBN

Hakkin mallakar hoto cbn facebook page

Masana sun yi fashin baki a kan matakin da babban bankin Nigeria ya dauka na daina kayyade yadda za a dinga sayar da Dalar Amurka a kasar.

Godwin Emefiele, shi ne gwamnan babban bankin, kuma ya ce matakin zai taimaka wajen ceto kasar daga matsin tattalin arzikin da take fuskanta.

Dokta Obadiah Mai-lafiya, masanin tattalin arziki ne kuma ya yi wa wakilinmu Mukthar Adamu Bawa karin bayani:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Karin bayani