Chad:Ra'ayin jama'a a kan hukuncin Habre

Hakkin mallakar hoto
Image caption 'Yan kasar Chadi sun fara bayyana ra'ayinsu game da hukuncin Habre

'Yan kasar Chadi sun bayyana ra'ayoyinsu kan hukuncin daurin rai-da-rai da aka yanke wa tsohon shugaban kasar Hissene Habre.

Malama Ibrahim Ahmed, mazaunin Ndjamena babban birnin Chadi ne ya kuma bayyanawa Ibrahim Isa ra'ayinsa game da wannan hukunci.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti