Ana fama da karancin abinci a Nijar

Hakkin mallakar hoto b
Image caption Ba wannan ne karon farko da Nijar ke fuskantar matsalar karancin abinci ba

Kimanin mutum miliyan biyu da dari daya ne ke fuskantar matsalar karancin abinci a bana, a Jamhuriyyar Nijar.

Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ce ta bayyana hakan, a wani rahoton da ta fitar game da sha'anin agaji a Nijar din.

Sai dai ba wannan ne karon farko da kasar ke fuskantar matsalar karancin abinci ba, kamar yadda shugaban kungiyar kare hakkin gajiyayyu a kasar, Malam Sidi Fodi Hamidou ya bayyana:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti