Kamaru: Ra'ayoyinku kan hukunta mazinata

A yayin da 'yan majalisar dokokin Kamaru ke muhawara a kan wani kudirin doka da ke neman hukunta masu aure a kasar da aka kama da yin zina, wasu 'yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu a kan wannan kudurin doka:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti