Ra'ayi: Shigar gwamnati aikin ciyarwa a Ramadana

Yayin da wasu gwamnatocin jihohi a Najeriya ke ciyar da mabukata a lokacin azumin Ramadana, shin mecece hikimar hakan? Kuma ko wadanda ake yi domin su suna amfana? Menene kuma koyarwar addinin musulunci game shigar gwamnati cikin wannan aiki? Wasu kenan daga cikin batutuwan da mu ka tattauna a filin mu na Ra'ayi Riga na wannan makon.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti