'Yan Kannywood sun yi kalan-kuwar sallah

A jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya, duk da cewa an rufe akasarin wuraren shakatawa yayin bukukuwan sallah, wata kungiya mai suna arewa Creative Industry, ta shirya wata kalan-kuwar mawaka.

Mawakan fina-finan hausa da jaruman Fim din Hausa, har ma da mawaka na Kudancin Najeriya sun halarci wannan taro na mawaka inda aka cashe.

Kungiyar ta kuma bai wa wasu mawaka da taurarin fim lambar yabo.

Ga ma abin da wasu daga cikinsu ke cewa:

Ali Jita

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nazifi Asnanic

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ita ma jaruma Nafisa Abdullahi an karramata da lambar yabo, ta kuma tofa tata kan hakan:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Falalu Dorayi

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An yi wannan taro ne don a taimakawa tare da karfafa gwiwar masu tasowa a fagen waka da shirya fina-finai na Kannywood, da ke da basira.