Theresa: Ko za ta zaburar da matan Afirka?

A tsakiyar makon nan ne Theresa May ta zamo Piraministar Burtaniya. Ita ce mace ta biyu da ta taba rike wannan mukami a Burtaniyar. Ta yaya wannan mataki zai zaburar da matan Afrika wajen neman mukamai? Batun da zamu tattauna kansa kenan a fillinmu na Ra'ayi Riga.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti