BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
  Makarantar Aikin Jarida ta BBC
An sabunta: 03 Maris, 2009 - An wallafa a 16:45 GMT
 
Makarantar Aikin Jarida ta BBC
BBC ta dauki amfani da harshe irin yadda ya dace a aikin watsa labarai da muhimmancin gaske. Shi ya sanya ta tashi tsaye wajen ganin a koyaushe ma'aikatanta suna la'akari da haka a aikinsu.
 
Allan Little
 
Sanin nahawun harshen da kake magana da shi babban jagora ne wajen isar da sakon da kake son isarwa.
 
Aiki da ka'idojin rubutun Hausa yana taimakawa matuka wajen saukaka karatu, da gane abin da kai kanka kake cewa.
 
Babban abin da fassara ke bukata shi ne lakanta sosai ta harsunan guda biyu. Hakan zai tabbatar ba ka bar baya da kura ba.

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri