Ya kamata a bar matan aure yi yi aikin ofis?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ya kamata a bar matan aure yi yi aikin ofis?

A filinmu na Adikon Zamani na farko mun yi tattaunawa da wasu mutane kan ko ya kamata a rika barin matan aure suna yin aikin ofis ko kuwa bai kamata ba.