Coronavirus: Taswirar da ke nuna yawan wadanda suka kamu a duniya

An fara wallafawa ranar 22 ga watan Afrilu. Za a dinga sabunta shi kullum.

cutar korona

Asalin hoton, Getty Images

Zuwa yanzu akwai mutum miliyan da dubu 500 da aka tabbatar sun kamu da cutar korona a kasashe 185 a duniya. A kalla 178,000 ne kuma suka mutu.

Yawan masu cutar a Amurka ya nunka sau hudu fiye da sauran kasashe.

Wannan taswirar ta kasa na nuna yadda annobar ta yadu a duniya tun farkon barkewarta a China a watan Disambar 2019.

Mutum nawa ne suka mutu?

A karshen shekarar 2019 ce cutar mai alaka da numfashi ta fara barkewa a birnin Wuhan na China.

A hankali take yaduwa a kasahsen duniya da dama sannan yawan wadanda suke mutuwa na ta karuwa.

Map

Wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar a fadin duniya

Group 4

Ku sabunta shafin intanet dinku don ganin cikakken bayanin

Bayanai: Jami'ar Johns Hopkins da hukumomin lafiya

Lokaci na baya-bayan nan da aka sabunta alkaluma 1 Yuni, 2022 10:24 Safiya GMT+1

Duba wannan teburin na kasa don ganin bayanan alkaluman cutar a fadin duniya.