Ra'ayi: Matsalar ilimi a kasashe matalauta

Ra'ayi: Matsalar ilimi a kasashe matalauta

A farkon makon nan ne sakamakon wani rahoto na Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa duniya na baya da kimanin shekaru hamsin game da kudirin da aka yi na bada ilmi ga kananan yara nan da shekara ta 2030. Abin da aka tattauna akanshi kenan a filin Ra'ayi Riga na wannan makon.