Ra'ayi: Me ke sa cututtuka bijirewa magani?

Ra'ayi: Me ke sa cututtuka bijirewa magani?

Ranar Larabar nan ce wajen taron MDD shugabannin kasashen duniya suka amince da wasu matakai na yaki da karuwar cutukan dake bijire wa magunguna. Hukumar lafiya ta duniya ta ce lamarin zai iya sanadiyar mutuwar miliyoyin jama'a. Batun da muka tattauna akai kenan a filin namu na Ra'ayi Riga.