Wasu matan Afirka da ya kamata ku sani

Nina Steele 'yar kasar Ivory Coast ta kaddamar da shafi a Internet domin tattaunawa da mata da maza kan rashin haihuwa.