Me kuke son sani kan yawaitar yi wa ƙananan yara fyaɗe a Najeriya?

Fyade na yawaita a Najeriya Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Fyade na yawaita a Najeriya. Me ya sa?

Yi wa kananan yara fyade a Najeriya na neman zama ruwan dare, lamarin da ya tayar da hankalin al'uma da mahukunta.

Ko a kwanan baya ma, an samu wani mutum da ake zargi da yi wa wata jaririya fyade a birnin Kano da ke arewacin kasar.

Me kuke son sani game da yawaitar yi wa ƙananan yara fyaɗe a Najeriya? Za mu bincika domin rubuta cikakken rahoto:

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka