Kalli yadda BBC ta kai ziyara kabari Sahabai 70
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san wurin da aka kashe Sahabbai 70?

Dutsen Uhudu yana daya daga cikin wurare masu daraja a addinin Musulunci kuma ana bukatar duk wanda ya je aikin hajji ya ziyarta.

Yakin Uhud shi ne yakin da Musulmi suka fi tafka asara.

Labarai masu alaka