Rayuwar matan Arewa a Logos
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Adikon Zamani: Rayuwar matan Arewa a Lagos

Filin Adikon zamani ya yi tattaki zuwa birnin Lagos dake kudancin Najeriya, inda ya tattauna da matan Arewa da suka shafe shekaru da dama suna zaune a can.

Labarai masu alaka