Ra'ayi Riga
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Filinmu na Ra'ayi na wannan makon ya mayar da hankali ne kan karancin gidaje a Najeriya.

Wani rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar a farkon makon nan ya ce Najeriya na da gibin gidaje har kimanin miliyan 22 baya ga mutane kusan miliyan 2 da suka rasa matsugunansu.