Cikin Hotuna: Yadda kuke kare kanku daga sanyin bana

Yayin da yanayin sanyi ke ci gaba da ratsa sassan arewacin Najeriya da makwabta, mun wallafa hotunanku da kuka turo mana game da yadda kuke kare kan ku daga sururun sanyin, wanda masana ke cewa ba a taba yin kamarsa ba.

Hakkin mallakar hoto Al Fakki Muhammad Shereef
Image caption Al Fakki Muhammad Shereef ya ce: "Mu namu yankin yana da sanyi sosai kuma muna kare shi sosai."
Hakkin mallakar hoto Safiyyat Abdulhamid
Image caption Safiyyat Abdulhamid ta ce "mu a nan birnin Kumasi sanyi akwai sauki sosai, gari dai ya yi hazo amma ba sosai ba, kuma hoto na yau ne"
Hakkin mallakar hoto Salisu Usman Sabo
Image caption Salisu Usman Sabo daga Adamawa
Hakkin mallakar hoto Bello Buhari Sk
Image caption Bello Buhari Sk
Hakkin mallakar hoto Mujaheed Ahmad
Image caption Mujaheed Ahmad
Hakkin mallakar hoto Ahmad Lawal Aliyu
Image caption Ahmad Lawal Aliyu daga kasar Turkiyya, wanda ya ce "sanyin da ake yi a Najeriya bai kai na Turkiyya ba".
Hakkin mallakar hoto Bello Buhari Sk
Image caption Bello Buhari Sk
Hakkin mallakar hoto Iliyasu Abubakar Ikd Potiskum
Image caption Iliyasu Abubakar Ikd Potiskum ya ce wannan ce "Irin shiga da nake yi wajen kare kaina daga sanyi"
Hakkin mallakar hoto Suleiman Abdullah
Image caption Suleiman Abdullah
Hakkin mallakar hoto Tijjani Abdullahi Bashir
Image caption Tijjani Abdullahi Bashir daga Kano
Hakkin mallakar hoto Abdullahi Jibrin Khalid
Image caption Abdullahi Jibrin Khalid
Hakkin mallakar hoto علي ادريس
Image caption علي ادريس
Hakkin mallakar hoto Hafizu Balarabe Gusau
Image caption Hafizu Balarabe Gusau ya ce shi "Komai sanyi ban cika rufe kaina da hular sanyi ba, saboda ji nake kamar kaina ya koma siffar mata"
Hakkin mallakar hoto Adam Umar Dady
Image caption Adam Umar Dady: "Ga yadda nake kare kaina daga sanyin bana. Allah ya sa mu fita a daga cikinsa lafiya"
Hakkin mallakar hoto Ibrahim R. Ibrahim
Image caption Ibrahim R. Ibrahim
Hakkin mallakar hoto Ahmad Hamisu
Image caption Ahmad Hamisu
Hakkin mallakar hoto Umar H Maidoki
Image caption Umar H Maidoki
Hakkin mallakar hoto Ahmad Umar
Image caption Ahmad Umar
Hakkin mallakar hoto Auwal Bin Shua'ibu Al-Dambattawiy
Image caption Auwal Bin Shua'ibu Al-Dambattawiy
Hakkin mallakar hoto Comr Youssouf Baduku Jnr
Image caption Comr Youssouf Baduku Jnr
Hakkin mallakar hoto Abba Tijjani Geidam
Image caption Abba Tijjani Geidam
Hakkin mallakar hoto brahim Idris Assad Yola
Image caption brahim Idris Assad Yola