Amsoshin Takardu: Abin da ke jawo minshari da maganinsa

Ku latsa hoton da ke sama don sauraron cikakken shirin

A cikin shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon, likitoci sun yi bayani kan bin da ke jawo minshari mai karfi yayin bacci da kuma maganinsa.

Shamsiyya Haruna ce ta gabatar da shirin, wanda ke zuwa muku duk ranar Asabar da safe sannan a maimaita shi ranar Lahadi da dare.