Taba Kidi Taba Karatu 01/03/2020

Taba Kidi Taba Karatu 01/03/2020

Latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraro:

Taba Kidi Taba Karatu na wannan mako da Sulaiman Ibrahim ya jagoranta tare da bakinmu Maryama Umar Mukhtar da Hadiza Jummai Ibrahim Malamai na Tsangayar Sadarwa a Jamai'ar Bayero Kano