Lafiya Zinariya: Ta yaya iyaye za su taimaka wajen samar da audugar mata?

Lafiya Zinariya: Ta yaya iyaye za su taimaka wajen samar da audugar mata?

Latsa hoton da ke sama domin jin cikakken shirin

'Yan mata masu tasowa da suka fara jinin al'ada na bukatar taimakon iyayensu wajen samun cikakken bayani game da jinin haila.

Sai dai kuma wasu iyaye ba sa iya samar wa 'ya'yan nasu audugar mata, wanda shi ma muhimmin abu ne da yaran ke bukata a wannan lokaci na zubar da jini.

Domin jin irin hanyoyin da iyaye ya kamata su bi wajen samar wa 'ya'yansu audugar, Habiba Adamu ta yi hira da wasu iyaye a kan hakan.

Karin wasu shirye-shiryen da suka gabata