Shirin Gane Mani Hanya da Zainab Bulkachuwa 07/03/2020

Shirin Gane Mani Hanya da Zainab Bulkachuwa 07/03/2020

Latsa hoton da ke sama domin sauraron hirar

A Najeriya, yayin da Shugabar Kotun Daukaka Kara Mai Shari’a Zainab Bulkachuwa ta yi ritaya a ranar Juma'a, BBC ta zanta da ita a matsayinta na mace ta farko da ta rike matsayin.

Ta shaida wa Halima Umar Saleh shari'o'in da suka fi tsaya mata a rai har zuwa yau, cikin shekara 43 da ta kwashe tana aikin shari’a.