Gane Mani Hanya: 'Yadda cutar korona ta jigata ni'

Gane Mani Hanya: 'Yadda cutar korona ta jigata ni'

Latsa hoton da ke sama domin sauraron hirar

A cikin Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon, an tattauna da Mallam Ibrahim Garba Ahmad mazaunin birnin New York na Amurka, wanda ya warke daga cutar korona.

Ya shaida wa Ibrahim Isa cewa a lokacin da yake jinya, ya ji kamar ana gurza masa kaca a makogwaro saboda tsananin bushewar da ya yi.