Amsoshin Takardunku: Tarihin Sayyada Rabi'atu Haruna da abincin da ya kamata a ci lokacin zafi
Amsoshin Takardunku: Tarihin Sayyada Rabi'atu Haruna da abincin da ya kamata a ci lokacin zafi
Latsa hoton sama ku saurari shirin Amsoshin Takardunku
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambaya game da tarihin Sayyada Rabi'atu Haruna, mawaƙiyar yabon Annabi wadda ta rasu a makon da ya gabata.
Sai kuma tambaya kan abincin da ya kamata a ci lokacin zafi.
Fauziyya Kabir Tukur ce ta gabatar da shirin. A yi saurare lafiya.