Shirin ci-rani a Jamhuriyar Nijar na 05/09/2021

Shirin ci-rani a Jamhuriyar Nijar na 05/09/2021

Latsa hoton sama ku saurari shirin Ci-ranin mutanen Tahoua na Jamhuriyyar Nijar a madadin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu

A cikin shirinmu na musamman kan ci-ranin mutanen Tahoua na Jamhuriyyar Nijar kashi na 16, AbdusSalam Ibrahim Ahmed ya ɗora daga inda ya tsaya a makon da ya gabata.

A wannan karon, ya tattauna ne da mazan da suke tafiya ci-rani da irin kalubalen da suke fuskanta.

Shirin na zuwa muku ne a madadin filin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu.