Su wanene kabilar Houthi da ke Yemen, Ta yaya ake haihuwar sabon wata a duniyar Earth

Su wanene kabilar Houthi da ke Yemen, Ta yaya ake haihuwar sabon wata a duniyar Earth

Su wanene al'umar Houthi da ke Yemen da Saudiyya ke rikici da su?

Ta yaya ake haihuwar sabon wata a duniyarmu ta Earth? wadannan duka na cikin shirinmu na Amsoshin Takardunku na wannan makon.

Sai ku latsa domin sauraren amsoshin tare da ilimantuwa.