Jerin 'yan wasan da Fabio Capello ya zaba

Kociyan Ingila Fabio Capello
Image caption Kociyan Ingila Fabio Capello

Mai horas da 'yan wasan Ingila Fabio Capello, ya bayyana sunayen 'yan wasa 30 da zai ware wadanda za su taka masa leda a gasar cin kofin duniya.

Kusan za a iya cewa duka wadanda ake saran za su samu shiga cikin sunayen sun samu tsallakewa, in banda kalilan.

Wadanda ba su samu wucewa sun hada dan wasan Manchester United Owen Hargreaves wanda ya sha fama da rauni.

Sai dai akwai Joe Cole na Chelsea da Jamie Carragher na Liverpool.

Jerin 'yan wasan

Masu tsaron gida:Joe Hart Manchester City David James Portsmouth Robert Green West Ham United

'Yan baya: Leighton Baine Everton Jamie Carragher Liverpool Michael Dawson Tottenham Hotspur Rio Ferdinand Manchester United Glen Johnson Liverpool Ledley King Tottenham Hotspur John Terry Chelsea Matthew Upson West Ham United Stephen Warnock Aston Villa

'Yan tsakiya:Gareth Barry Manchester City Michael Carrick Manchester United Joe Cole Chelsea Steven Gerrard Liverpool Tom Huddlestone Tottenham Hotspur Adam Johnson Manchester City Frank Lampard Chelsea Aaron Lennon Tottenham Hotspur James Milner Aston Villa Scott Parker West Ham United Theo Walcott Arsenal Shaun Wright-Phillips Manchester City

'Yan gaba:Darren Bent Sunderland Peter Crouch Tottenham Hotspur Jermain Defoe Tottenham Hotspur Emile Heskey Aston Villa Wayne Rooney Manchester United