Ba a kira Totti ba a Italiya

'Yan wasan Italiya
Image caption Kasar Italiya ce ta lashe gasar cin kofin duniya a 2006

Ba'a saka sunan kaptin din Italiya Francesco Totti ba cikin jerin 'yan wasa talatin da Kocin Italiya Marcello Lippi ya gayyata.

Shima dan wasan Bayern Munich Luca Toni baya cikin jerin.

Cikkaken jerin 'yan wasan Italiya:

Masu tsaron gida: Gianluigi Buffon (Juventus), Morgan De Sanctis (Napoli), Federico Marchetti (Cagliari), Salvatore Sirigu (Palermo)

Masu buga baya: Salvatore Bocchetti (Genoa), Leonardo Bonucci (Bari), Fabio Cannavaro (Juventus), Mattia Cassani (Palermo), Giorgio Chiellini (Juventus), Domenico Criscito (Genoa), Fabio Grosso (Juventus), Christian Maggio (Napoli), Gianluca Zambrotta (AC Milan)

Masu buga tsakiya: Mauro Camoranesi (Juventus), Antonio Candreva (Juventus), Andrea Cossu (Cagliari), Daniele De Rossi (Roma), Gennaro Gattuso (AC Milan), Claudio Marchisio (Juventus), Riccardo Montolivo (Fiorentina), Angelo Palombo (Sampdoria), Simone Pepe (Udinese), Andrea Pirlo (AC Milan)

Masu buga gaba: Marco Borriello (AC Milan), Antonio Di Natale (Udinese), Alberto Gilardino (Fiorentina), Vincenzo Iaquinta (Juventus), Giampaolo Pazzini (Sampdoria), Fabio Quagliarella (Napoli), Giuseppe Rossi (Villarreal)